Fitowa 26:31 - Littafi Mai Tsarki31 “Za ku yi labule da lallausan zaren lilin, mai launin shuɗi, da shunayya, da mulufi. A yi shi da gwaninta, a zana siffofin kerubobi a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “Ka yi labule mai ruwan shuɗi, shunayya da jan zare da kuma lallausan lilin da aka tuƙa, da zānen kerubobin da mai fasaha ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |