23 Ku kuma sa katakai biyu a kowace kusurwa ta yamma a alfarwa.
23 ka kuma kafa katakai biyu a kusurwoyi can ƙarshe.
A wajen yamma ga alfarwa kuma ku kafa katakai shida.
Katakan nan kuwa, sai a haɗa su daga ƙasa zuwa sama, a ɗaure. Haka za a yi da katakan kusurwan nan biyu. Za su zama na kusurwa biyu.
Ya gina Wuri Mafi Tsarki na can ciki, ya gina shi can ƙuryar Haikalin. Tsayinsa kamu ashirin ne, an manne masa katakan itacen al'ul tun daga ƙasa har sama.