22 A wajen yamma ga alfarwa kuma ku kafa katakai shida.
22 Ka kafa katakai shida don can ƙarshen katakan, wato, a wajen yamma na ƙarshen tabanakul,
Haka kuma za ku yi kwasfa arba'in da azurfa dominsu. Kwasfa biyu domin kowane katako.
Ku kuma sa katakai biyu a kowace kusurwa ta yamma a alfarwa.
“Za ku yi alfarwar da katakon itacen ƙirya. Za ku kakkafa su a tsaye.
Ya yi katakai shida a bayan alfarwa a fuskar yamma.