Fitowa 26:2 - Littafi Mai Tsarki2 Tsawon kowane labule zai zama kamu ashirin da takwas, fāɗinsa kuwa kamu huɗu. Labulen su zama daidai wa daida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Dukan labulen, girmansu zai zama kamu ashirin da takwas, fāɗinsu kuwa kamu huɗu. Labulen su zama daidai wa daida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |