Fitowa 24:8 - Littafi Mai Tsarki8 Musa kuwa ya ɗauki jinin ya watsa wa jama'ar. Sa'an nan ya ce, “Wannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, wanda yake cikin dokokin nan duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Musa ya kuma ɗauki jinin, ya yayyafa a kan mutanen ya ce, “Wannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, bisa ga dukan waɗannan kalmomi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |