Fitowa 24:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ya kuma ɗauki Littafin Alkawari, ya karanta wa jama'a, sai suka ce, “Za mu yi dukan abin da Ubangiji ya faɗa, za mu yi biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan ya ɗauki Littafin Alkawari ya karanta wa mutane. Suka amsa suka ce, “Za mu yi duk abin da Ubangiji ya faɗa; za mu yi biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |