Fitowa 24:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya kuma sa samarin Isra'ila su miƙa hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta salama, da bijimai ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai ya aiki samarin Isra’ilawa, suka miƙa hadaya ta ƙonawa, suka kuma miƙa ƙananan bijimai don hadaya ta salama ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |