Fitowa 24:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ɗaukakar Ubangiji kuma ta zauna bisa Dutsen Sina'i. Girgijen ya lulluɓe dutsen har kwana shida, a rana ta bakwai kuwa Ubangiji ya kira Musa daga cikin girgijen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 sai ɗaukakar Ubangiji ta sauka a kan Dutsen Sinai, kwana shida girgije ya rufe dutsen, a rana ta bakwai, sai Ubangiji ya kira Musa daga cikin girgijen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |