Fitowa 24:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ya ce wa dattawan, “Ku dakata a nan har mu komo wurinku. Haruna da Hur suna tare da ku, in wani yana da wata damuwa, sai ya je wurinsu.” Sa'an nan Musa ya hau bisa dutsen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ya ce wa dattawan, “Ku jira mu a nan, sai mun dawo wurinku. Haruna da Hur suna tare da ku, in wani yana da wata damuwa, sai yă je wurinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |