Fitowa 24:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma Ubangiji bai yi wa dattawan Isra'ila wani abu ba, ko da yake suka ga zatin Allah. Su kuma suka ci suka sha a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Amma Allah bai yi wa shugabannin Isra’ila wani abu ba; suka ga Allah, suka ci suka kuma sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |