Fitowa 24:10 - Littafi Mai Tsarki10 Suka ga Allah na Isra'ila. Wurin da yake ƙarƙashin tafin ƙafafunsa yana kama da daɓen da aka yi da dutsen yakutu, garau kamar sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 suka kuma ga Allah na Isra’ila. A ƙarƙashin ƙafafunsa akwai wani abu wanda aka yi da saffaya, mai haske kuma kamar sararin sama kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |