Fitowa 23:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Cikin kwana shida za ku yi aikinku, amma a kan rana ta bakwai sai ku huta, don shanunku da jakunanku su kuma su huta, don bayinku da baƙinku su wartsake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Kwana shida za ku yi aikinku, amma a rana ta bakwai, kada ku yi aiki, saboda saniyarku da jakinku su huta, haka kuma bawan da aka haifa a gidanku, da kuma baƙon da yake a cikinku yă wartsake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |