Fitowa 22:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Idan kun ranta wa jama'ata matalauta da suke tsakaninku kuɗi, ba za ku zama musu kamar masu ba da rance da ruwa ba. Kada ku nemi ruwan kuɗin daga gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “In kun ba wa jama’ata matalauta da suke tsakaninku bashin kuɗi, kada ku zama kamar masu ba da rance; kada ku sa yă biya da ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |