Fitowa 22:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kada ku ci zalun marayu da gwauraye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “Kada ku ci zalin gwauruwa, ko maraya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan zo wurinku domin in yi shari'a. Nan da nan zan tabbatar da laifin masu yin sihiri, da na mazinata, da na masu shaidar zur, da na masu zaluntar ma'aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu, da baƙi, da waɗanda ba su ganin girmana.”