Fitowa 21:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Waɗannan su ne ka'idodin da za a ba Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Waɗannan su ne dokokin da za ka sa a gabansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A duk lokacin da 'yan'uwanku daga birane suka kawo muku maganar wata shari'a, wadda ta shafi zub da jini, ko karya shari'a, ko umarni, ko dokoki, ko farillai, sai ku koya musu, don kada su aikata laifi a gaban Ubangiji, don kada hasala ta same ku, ku da 'yan'uwanku. Abin da za ku yi ke nan, don kada ku yi laifi.