Fitowa 20:18 - Littafi Mai Tsarki18 Da jama'a suka ji tsawar hadiri, da ƙarar ƙaho mai tsanani suka kuma ga walƙiya, da dutsen yana hayaƙi, sai suka ji tsoro suka yi rawar jiki, suka tsaya nesa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Da mutane suka ga tsawa da walƙiya, suka ji karar ƙaho, suka kuma ga dutsen yana hayaƙi, sai suka yi rawar jiki don tsoro. Suka tsaya da nisa အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |