Fitowa 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Allah kuwa ya ji nishinsu, sai ya tuna da alkawarinsa da ya yi wa Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Allah kuwa ya ji kukansu sai ya tuna da alkawarinsa da Ibrahim da Ishaku da Yaƙub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |