Fitowa 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ita kuwa ta haifa masa ɗa, ya raɗa masa suna Gershom, gama ya ce, “Baƙo ne ni, a baƙuwar ƙasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ziffora ta haifi wa Musa ɗa, ya kuma raɗa masa suna Gershom cewa, “Na zama baƙo a baƙuwar ƙasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |