Fitowa 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 Lokacin da suka koma wurin mahaifinsu, Reyuwel, wato Yetro, ya ce musu, “Yaya aka yi yau, kuka komo da sauri haka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Da ’yan matan suka komo wurin Reyuwel mahaifinsu, sai ya tambaye su ya ce, “Yaya kuka dawo da wuri yau?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |