Fitowa 18:7 - Littafi Mai Tsarki7 Musa kuwa ya fita ya marabce shi, ya sunkuya, ya sumbace shi. Suka gaisa, suka tambayi lafiyar juna, sa'an nan suka shiga alfarwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai Musa ya tafi yă taryi surukinsa, ya sunkuya ya yi masa sumba. Suka gai da juna, sa’an nan suka shiga tenti. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |