Fitowa 18:18 - Littafi Mai Tsarki18 Kai da jama'an nan da suke tare da kai za ku rafke, saboda abin da kake yi ya fi ƙarfinka, kai kaɗai ba za ka iya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Kai da dukan mutanen da suke zuwa wurinka za ku gajiyar da kanku. Aikin ya fi ƙarfinka; ba za ka iya yinsa kai kaɗai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |