Fitowa 18:10 - Littafi Mai Tsarki10 Yetro kuma ya ce, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji wanda ya cece ku daga hannun Masarawa da Fir'auna, wanda kuma ya ceci jama'arsa daga bautar Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Yabo ga Ubangiji wanda ya cece ku daga hannun Masarawa da na Fir’auna, wanda kuma ya cece mutanensa daga hannun Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |