Fitowa 17:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai aka sa wa wurin suna, “Masaha” da “Meriba”, saboda Isra'ilawa suka yi husuma, suka kuma jarraba Ubangiji suna cewa, “Ubangiji yana tare da mu, ko babu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai suka ba wa wurin suna, Massa da Meriba, saboda Isra’ilawa sun yi jayayya, suka kuma gwada Ubangiji cewa, “Ubangiji yana tsakaninmu ko babu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |