Fitowa 17:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai Musa ya yi roƙo ga Ubangiji, ya ce, “Me zan yi wa jama'an nan? Ga shi, saura kaɗan su jajjefe ni da duwatsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai Musa ya yi kuka ga Ubangiji ya ce, “Me zan yi da wannan jama’a? Suna shiri su jajjefe ni da duwatsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |