Fitowa 17:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ubangiji ya ce wa Musa, “Rubuta wannan a littafi domin a tuna da shi, ka kuma faɗa wa Joshuwa zan shafe Amalekawa ɗungum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka rubuta wannan a cikin littafi, yă zama abin tuni, ka kuma faɗa wa Yoshuwa zan hallaka Amalekawa ƙaƙaf daga duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |