Fitowa 16:9 - Littafi Mai Tsarki9 Musa ya ce wa Haruna, “Faɗa wa taron jama'ar Isra'ila, su matso nan a gaban Ubangiji, gama ya ji gunaguninsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai Musa ya ce wa Haruna, “Ka faɗa wa dukan taron Isra’ila, ‘Ku zo gaban Ubangiji, gama ya ji gunaguninku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |