Fitowa 16:34 - Littafi Mai Tsarki34 Kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa, haka Haruna ya ajiye ta a gaban akwatin alkawari domin kiyayewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sai Haruna ya ajiye Mannar a gaban Akwatin Alkawari, don a adana ta kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |