Fitowa 16:31 - Littafi Mai Tsarki31 Isra'ilawa kuwa suka sa wa wannan abinci suna, Manna. Manna wata irin tsaba ce kamar farin riɗi. Ɗanɗanarta kuwa kamar waina ce da aka yi da zuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Mutanen Isra’ila suka kira burodin Manna. Manna yana nan fari kamar farin riɗi, ɗanɗanonsa kuma yana kama da masa da aka yi da zuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |