Fitowa 16:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amma waɗansu ba su kasa kunne ga Musa ba, suka bar saura, har ta kwana, kashegari kuwa ta yi tsutsotsi, ta ruɓe, sai Musa ya yi fushi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Duk da haka waɗansu ba su kula da umarnin Musa ba, suka bar saura har safe, kashegari kuwa ta yi tsutsotsi, ta ruɓe, sai Musa ya yi fushi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |