Fitowa 16:16 - Littafi Mai Tsarki16 Abin da Ubangiji ya umarta ke nan, kowannenku ya tattara wadda ta ishe shi ci, kowa ya sami mudu daidai bisa ga yawan mutanen da yake cikin kowace alfarwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Wannan shi ne abin da Ubangiji ya umarta, ‘Kowane mutum zai tattara bisa ga bukatarsa. Ku tara rabin gallon don mutum guda da yake cikin tentinku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |