Fitowa 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Karusan Fir'auna da rundunarsa, ya jefar cikin bahar, Zaɓaɓɓun jarumawansa ya nutsar da su cikin Bahar Maliya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Karusan Fir’auna da sojojinsa ya jefa cikin teku. Zaɓaɓɓun jarumawansa ya nutsar da su cikin Bahar Maliya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |