Fitowa 15:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sa'ad da suka zo Mara, sun kasa shan ruwan Mara saboda ɗacinsa, don haka aka sa masa suna Mara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Da suka zo Mara, ba su iya shan ruwan ba saboda yana da ɗaci (shi ya sa ake kira wurin Mara). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |