Fitowa 15:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Ya Ubangiji, wane ne kamarka a cikin alloli? Wa yake kamarka a cikin ɗaukaka da tsarki? Mai banrazana cikin mafifitan ayyuka, mai aikata mu'ujizai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Wane ne cikin alloli, ya yi kamar ka, ya Ubangiji? Wane ne kamar ka, mai ɗaukaka cikin tsarki, mai banrazana cikin ɗaukaka, mai aikata al’ajabai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |