Fitowa 14:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ɗaga sandanka, ka miƙa hannunka a bisa bahar, ka raba shi, domin Isra'ilawa su taka busasshiyar ƙasa cikin bahar, su haye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ka ɗaga sandanka, ka miƙa shi bisa teku don ruwa yă rabu domin Isra’ilawa su wuce cikin teku a kan busasshiyar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |