Fitowa 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Suka ce wa Musa, “Donin ba makabarta a Masar, shi ya sa ka fito da mu, mu mutu a jeji? Me ke nan ka yi mana da ka fito da mu daga Masar? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Suka ce wa Musa, “Don babu makabarta a Masar ne, ka kawo mu a hamada mu mutu? Me ka yi mana ke nan da ka fitar da mu daga Masar? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |