Fitowa 13:9 - Littafi Mai Tsarki9 Zai zama matuni kamar alama a hannunku, da abin tunawa a goshinku, domin shari'ar Ubangiji ta zama a bakinku, gama da hannu mai ƙarfi Ubangiji ya fisshe ku daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Wannan abin tunawa zai zama muku alama a hannunku, da kuma a goshinku cewa dokar Ubangiji tana a bakinku. Gama Ubangiji ya fitar da ku daga Masar da hannu mai iko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |