Fitowa 13:21 - Littafi Mai Tsarki21 Da rana Ubangiji yakan yi musu jagora da al'amudin girgije, da dare kuwa da al'amudin wuta, domin ya ba su haske domin su iya tafiya dare da rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Da rana Ubangiji yakan ja gabansu a cikin al’amudin girgije domin yă bishe su a kan hanyarsu, da dare kuma a cikin al’amudin wuta domin yă ba su haske, domin su iya tafiya dare da rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |