Fitowa 13:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Keɓe mini 'ya'yan fari maza duka. Kowane ɗan fari wanda ya fara buɗe mahaifa cikin Isra'ilawa nawa ne, ko na mutum ko na dabba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Keɓe mini kowane ɗan fari. Ɗan fari wanda ya fara buɗe mahaifa a cikin Isra’ilawa nawa ne, ko na mutum ko na dabba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |