Fitowa 13:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma Allah ya kewaya da jama'a ta hanyar jeji, wajen Bahar Maliya. Isra'ilawa kuwa suka fita daga ƙasar Masar da shirin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka Allah ya kewaye da mutanen ta hamada zuwa Jan Teku. Isra’ilawa kuwa suka fita daga Masar da shirin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |