Fitowa 12:30 - Littafi Mai Tsarki30 Da dare Fir'auna ya tashi, shi da dukan fādawansa, da dukan Masarawa, suka yi kuka mai tsanani a Masar, gama ba gidan da ba a yi mutuwa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Fir’auna da dukan fadawansa da kuma dukan Masarawa, suka tashi a cikin daren da kuka mai zafi, aka kuma ji kukan a ko’ina a cikin ƙasar Masar, gama ba gidan da ba a yi mutuwa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |