Fitowa 12:3 - Littafi Mai Tsarki3 A faɗa wa dukan taron Isra'ilawa cewa, “A rana ta goma ga watan nan, kowane namiji ya ɗauki ɗan rago ko ɗan akuya daga cikin garke domin iyalinsa, dabba ɗaya domin kowane gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka faɗa wa dukan jama’ar Isra’ila cewa a rana ta goma ga wannan wata, kowane mutum zai ɗauki ɗan rago domin iyalinsa, ɗaya domin kowane gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |