Fitowa 12:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ranan nan za ta zama ranar tunawa a gare ku, za ku kiyaye ta, ranar idi ga Ubangiji. Dukan zamananku za ku kiyaye ta, idi ga Ubangiji har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Wannan rana za tă zama muku abin tunawa dukan zamananku masu zuwa, za ku kiyaye ta kamar biki ga Ubangiji, dawwammamiyar farilla ce har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |