Fitowa 12:13 - Littafi Mai Tsarki13 Jinin da yake bisa gidajenku zai nuna inda kuke. Sa'ad da na ga jinin zan tsallake ku, ba kuma wani bala'in da zai same ku, ya hallaka ku, a lokacin da zan bugi ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Jinin zai zama alama a gare ku, a gidajen da kuke; sa’ad da kuwa na ga jinin, zan ƙetare ku. Ba wata annoba mai hallakarwa da za tă taɓa ku yayinda na bugi Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |