Fitowa 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Musa da Haruna suka aikata dukan waɗannan mu'ujizai a gaban Fir'auna. Amma Ubangiji ya taurare zuciyar Fir'auna, bai kuwa saki Isra'ilawa daga ƙasarsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Musa da Haruna suka aikata dukan waɗannan mu’ujizai a gaban Fir’auna, amma Ubangiji ya taurare zuciyar Fir’auna, bai kuwa bar Isra’ilawa su fita daga ƙasarsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |