Fitowa 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Aka komar da Musa da Haruna gaban Fir'auna. Sai Fir'auna ya ce musu, “Ku tafi ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada. Amma wa da wa za su tafi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan aka dawo da Musa da Haruna wurin Fir’auna. Sai ya ce, “Ku tafi, ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada. Amma wa da wa za su tafi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |