Fitowa 10:23 - Littafi Mai Tsarki23 Mutum bai iya ganin ɗan'uwansa ba, ba kuma mutumin da ya iya fita gidansa har kwana uku. Amma akwai haske inda Isra'ilawa suke zaune. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ba wanda ya iya gani wani ko yă bar wurinsa na kwana uku. Amma dukan Isra’ilawa sun kasance da haske a inda suke zama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |