Fitowa 10:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ubangiji kuwa ya sa iska mai ƙarfi ta huro daga wajen yamma, ta kwashi farar, ta zuba ta a Bahar Maliya. Ko fara guda ba ta ragu a cikin iyakar Masar ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai Ubangiji ya canja iska zuwa iska mai ƙarfi ta yamma wadda ta ɗibi fārar zuwa Jan Teku. Babu fāran da suka rage a wani wuri a Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |