Fitowa 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma ku gafarta mini zunubina a wannan karo, ku kuma roƙar mini Ubangiji Allahnku ya ɗauke mini wannan mutuwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Yanzu ku gafarta mini zunubina a wannan karo, ku kuma yi addu’a ga Ubangiji Allahnku yă ɗauke wannan muguwar annoba daga gare ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |