Fitowa 10:10 - Littafi Mai Tsarki10 Fir'auna ya ce musu, “To, Ubangiji ya taimaka bisa ga niyyarku, amma matanku da ƙanananku ba za su tafi ba, gama kuna da niyyar mugunta a zuciyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Fir’auna ya ce, “Ubangiji ya taimaka bisa ga niyyarku, amma matanku da ƙanananku ba za su tafi ba! A fili yake kuna da niyyar mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |