Fitowa 1:22 - Littafi Mai Tsarki22 Fir'auna kuwa ya umarci dukan mutanensa ya ce, “Duk jaririn da aka haifa wa Ibraniyawa, sai ku jefa shi cikin Kogin Nilu, amma idan jaririya ce, ku bar ta da rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai Fir’auna ya ba da umarni wa mutanensa ya ce, “Duk yaron da yake namijin da haka haifa, dole ku jefa shi cikin kogi, amma ku bar yara mata su rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |